- Jarumi Tijjani Abdullahi Asase, na masana'antar Kannywood ya shiga sahun maza masu mata biyu da ke Kannywood, a ranar 4 ga watan Maris na wannan shekarar
- An ruwaito...
Tukur Mamu, hadimin fitaccen malamin addinin Islama mazaunin jihar Kaduna, Dr Ahmad Gumi, yace babban kwamandan ISWAP da suka sace fasinjojin jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna yana shirin auren daya daga cikin wadanda suka yi garkuwa da su.
Shugaban Ma'aikatan Kamfanin Matatar Man Fetur na Najeriya (NNPC), Mele Kyari, a ranar Alhamis, ya kwantar da hankalin 'yan Najeriya kan tsoron cigaba da...
Bayanan Hukumar Inshora ta Najeriya (NAICOM) sun bayyana, 'yan Najeriya sun tafka asarar sama da N1.5 triliyan a shekaru shida da suka shude.
Tarihi ya...